diff --git a/11/04.txt b/11/04.txt index 8673200..fe3c5c9 100644 --- a/11/04.txt +++ b/11/04.txt @@ -15,8 +15,16 @@ "title": "kwamandojin na ɗari-ɗari ", "body": "Kalmomin \"kwamandojin na ɗari-ɗari \" wataƙila lakabi ne na babban jami'in sojan sama. Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) kalmar \"ɗaruruwan\" tana wakiltar dai-dai adadin sojojin da kowane ɗaya daga cikin waɗannan shugabannin ya jagoranta.\nAT: \"kwamandojin sojoji 100\" ko 2) kalmar da aka fassara a matsayin \"ɗaruruwan\" ba wakiltar adadi dai-dai bane, amma sunan rukunin sojoji\nne. AT: \"kwamandojin rundunonin soja\" (Duba: translate_numbers)" }, + { + "title": "Karitawa", + "body": "Wannan sunan wani rukunin masu tsaron sarki ne." + }, { "title": "ya kawo su wurinsa,", "body": "Yeho'iada babban firist ya sa sojojinsa su zo wurin sa a haikali. AT: \"ya kawo su wurinsa cikin haikalin Yahweh\"" + }, + { + "title": "Daga nan sai ya nuna musu ɗan sarki", + "body": "" } ] \ No newline at end of file