diff --git a/14/04.txt b/14/04.txt index 7e182ea..5649123 100644 --- a/14/04.txt +++ b/14/04.txt @@ -11,6 +11,10 @@ "title": "miƙa hadaya da ƙona turare a tuddan tsafi", "body": "An yi amfani da masujadai don bautar arna. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"an miƙa hadaya da ƙona turare ga gumakan arna a\nwuraren tsafin tuddai\" (Duba: figs_explicit)" }, + { + "title": "sa'ad da mulkinsa ya kafu sosai", + "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"da zarar Amaziya ya tabbatad da mulkin sarautarsa da ikon sarauta\" (Duba: figs_activepassive)" + }, { "title": "ya kashe barorin", "body": "Amaziya ya bada umurni wa wasu mutane su kashe barorinsa. AT: \"sai ya sa barorinsa su kashe ma'aikanta. (UDB) (Duba: figs_explicit)"