"title": "ta ɗauki Yo'ash ɗan Ahaziya ta ɓoye shi daga cikin 'ya'yan sarki waɗanda aka kashe, tare da mai renonsa; ta sa su a ɗakin kwana. Suka ɓoye shi domin kada Ataliya ta gan shi ta kashe shi",
"body": "\"ta ɗauki Yo'ash ƙaramin ɗan Ahaziya, ya ɓoye shi da baiwarta a cikin ɗakuna a haikali. Don haka ba a kashe shi ba\""
"title": "Yana tare da Yahosheba a ɓoye a gidan Yahweh har tsawon shekaru shida, a lokacin da Ataliya ke sarautar ƙasar",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Yowash da Yehosheba sun ɓoye shi a cikin gidan Yahweh tsawon shekaru shida yayin da\nAtaliya ta mallaki ƙasar\" (Duba: figs_activepassive)"