ha_2ki_tn_l3/12/01.txt

34 lines
1.2 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "A shekara ta bakwai ta Yehu",
"body": "\"A shekara ta 7 ta mulkin Yehu bisa Isra'ila\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "sarautar Yo'ash ta fara.",
"body": "\"Yowash ya fara sarautar a Yahuda\""
},
{
"title": "Zibiya",
"body": "Wannan sunan mace ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Zibiya ta Biyasheba.",
"body": "\"Zibiya, daga birnin Biyasheba\""
},
{
"title": "abin da ke nagari a gaban Yahweh",
"body": "Idanu suna wakiltar gani, da gani suna wakiltar tunani ne ko hukunci. AT: \"abin da Yahweh yake hukunci dai-dai ne\" ko \"abin da Yahweh yake\nɗauka dai-dai ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "yana yi masa gargaɗi",
"body": "\"koyar da shi\""
},
{
"title": "Amma ba a kawar da manya manya wurare ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Amma mutanen ba su hallakar da wuraren tsafin na tuddai ba\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Har yanzu mutane na yin hadaya da ƙona turare a manyan wurare",
"body": "Yawheh ya hana mutane yin bauta a wannan wuraren. Ana iya bayyana wannan a\nbayyane. AT: \"Mutane sun ci gaba da zuwa wuraren da ba su yarda da Yahweh, don yin hadayu da ƙona turare\" (Duba: figs_explicit)"
}
]