ha_2ki_tn_l3/05/07.txt

14 lines
860 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ya keta tufafinsa",
"body": "yawancin lokaci mutane na keta tufafin su idan suna bakin ciki. AT: \"ya yaga kayansa ya nuna bakin cikins\" (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ni Allah ne da zan iya rayarwa ko in kashe, da wannan mutum zai so in warkar da mutum daga kuturtarsa?",
"body": "Sarki ya yi wannan tambayar ne ya jaddada wa sarkin Aram roƙonsa abu ne da sarki ba zai iya ba. AT: \"Sarkin Aram ya yi tunani ni Allah ne, da ke da ikon rai da mutuwa! ya na so in warkar da wannan mutum daga kututtarsa, amma ba zan iya wannan ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": " Da alama yana neman jayayya da ni.''",
"body": "Sarkin Isra'ila bai yarda roƙo warkar da Na'aman shine asalin dalilin wasiƙar. Ya na tunanin sarkin na neman faɗa ne. AT: \"yana neman hanyar da zai yi faɗa dani ne\" (Duba: figs_explicit)"
}
]