"body": "\"Yarinya budurwa\" anan magana ne don mutanen Yerusalem kamar suna ƙarami, mai kauri da kyau. An yi amfani da kalmar 'yar' don ba da halaye na sirri ga biranen wasu marubutan Littafi Mai Tsarki. AT: \"kyawawan mutanen Yerusalem\" (Duba: figs_metaphor da figs_personification)"
"body": "\"Ɗiyar\" ita ce magana don mutanen Urushalima. Watau fassarar: \"Mutanen birni\" \"Ɗiyar\" kwatanci ne na na mutanen Yerusalem . AT: \" mutane mazaunan ɓirnin Yerusalem (Duba: figs_metaphor)"