ha_2ki_tn_l3/09/19.txt

18 lines
837 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Sai ya sake aikar mutum na biyu ya sake komawa a kan doki, wanda ya zo wurinsu",
"body": "\"sai sarki Yoram ya sake aikawa da ɗan saƙo na biyu akan doki, wanda ya je ya tari Yehu da sojojinsa\""
},
{
"title": "mutum na biyu",
"body": "\"mutum na 2\" (Duba: translate_ordinal)"
},
{
"title": "\"Me za ku yi da salama?",
"body": "Yehu ya yi amfani da wannan tambayar ya gayawa ɗan saƙon ba ruwansa ko yazo da salama ko ba salama. za a iya fassara shi kamar bayani. AT: \"ba ruwanka ko na zo da salama!\" ko \"ba sai ka ji ba ko nazo da salama!\" (Duba: figs_rquestion)\n"
},
{
"title": " Domin hanyar da ya ke tuƙa dawakan ita ce Yehu ɗan Nimshi ya bi",
"body": "za mu iya sa shi kamar bayani. AT: \"sabo da mahayan dawakan sunbi hanya ɗaya da wacce Yehu ya bi\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]