"body": "An ɗauka cewa Isra'ilawa za su biya kuɗi kaɗan ƙasa da wannan kayan da aka ba su. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"mutane za su sayar da mudu na lallausan gari na shekel da mudu biyu na sha'ir a shekel\" (Duba: figs_explicit da figs_activepassive)"
"body": "Ana magana da babban shugaban wanda ya kasance mai taimaka wa sarki game da shi kamar mutum ne wanda sarki ya jingina hannunsa. AT: \"shugaban ɗin da ke kusa da sarki\" ko \"shugaban wanda shi ne mai taimaka wa sarki\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Yahweh yana sa saukar ruwan sama mai yawa domin ya sa amfanin gona ta yi magana kamar ana buɗe sakatun a sama wanda yake zubo da ruwan sama. AT: \"ko da Yahweh zai sa aka yi ruwan sama mai yawa daga sama\" (Duba: figs_metaphor) "
"body": "Hafsan yayi wannan tambaya ne don nuna rashin yardarsa. Wannan tambaya za a iya fassara a matsayin bayani. AT: \"wannan ba zai taɓa faruwa ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Kalmomin \"da idanka\" ya nanata cewa tabbas shugaban zai ga abubuwan da Elisha ya annabta. AT: \"da kanka za ku kalli waɗannan abubuwa suna faruwa\" (Duba: figs_synecdoche)"