"body": "Wannan sunan Allah ne da ya bayyana kansa ga jama'arsa a Tsohon Alƙawari. Duba translationWord shafi dame da Yahweh don ganin yadda za a fassara wannan."
"body": "Wannan tambayar ba ta buƙatar amsaan yi ta ne a tsauta masu don sun tuntuɓi Ba'al-Zebub. Za a iya rubuta wannan a matsayin sanarwa. Saboda da sun san akwai Allah na Isra'ila. AT: \"ku wawaye! Kun san akwai Allah a Isra'ila, amma kuna yi kamar baku sani ba da kuka aikeni in tyuntuɓi Ba'al-Zebub, allahn Ekron!\" (Duba: figs_rquestion da figs_irony)"
"body": "Lokacin da aka ji wa sarki Ahaziya rauni, an ɗora shi akan gado. Yahweh ya ce ba zai warke ba ba zai tashi daga gadon ba. AT: \"ba za ka warke ba, ba zaka tashi daga gadon da kake kwance a kai ba\" (Duba: figs_explicit)"