"body": " Anan \"hannu\" na nufin iko \" a ajiye shi a kusa da haikali in da suke da iko akan kowane yanayi , kuma ya rege a geresu idan wani ya gudu ko babu. AT: idan wani da ke kalkashin iko na ya gudu \" ko \" in wani dake ciki ya ɓace (Duba: figs_metonymy)"