"body": "Wannan na nuna lokacin da Yoram ya fara mulki an fara da tsawon lokacin da sarki mai mulki ya yi. Za a iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: \"a shekara ta goma sha takwas ta Yehoshafat ya yi yana mulki\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Wasu loƙuta wannan mutumin ana kiransa \"Yehoram.\" Wannan ba mutum ɗaya bane da wanda aka yi maganarsa a 2 Sarakuna 1:17 mai suna \"Yehoram.\""
"body": "Anan \"gaban\" yana wakiltar tunanin Yahweh ko hukuncinsa . AT: \"abin da Yahweh ya ga mugunta ne\" ko \"abin da mugunta ne a hukuncin Yahweh\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Wannan nuna irin muguntar da ya yi amma bai kai mahaifansa. AT: \"amma bai yi mugunta kamar muguntar da mahaifinsa da mahaifiyar sa suka yi\" (Duba: figs_simile)"
"body": "Masujadar ana amfani da ita wajen yi wa Ba'al sujada ko da yake ba'a san yadda take ba. AT: \"kawar da masujadar Ba'al\" (Duba: figs_possession)"