ha_2ki_tn_l3/02/21.txt

18 lines
941 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "warkar da waɗannan ruwaye",
"body": "Wannan ya yi magana akan Yahweh zai warkar da ruwa mara kyau kamar ya riga ya yi. AT: \"sa ruwan su zama da kyau sosai\" (Duba: metaphor)"
},
{
"title": " ba za a sami mutuwa ko rashin 'ya'ya ba a cikin ƙasar",
"body": "Wannan na nufin abubuwan da ruwa mara kyau za mi iya cewa. AT: \"ba bu sauran mutuwa ko matsala da gonar inabinmu da ya ke zuwa ta dalilin wannan ruya\" ko \"daga yanzu wannan ƙasar zata 'ya'ya ruwan kuma zai bada rai\" (Duba: figs_doublenegatives)"
},
{
"title": "an warkar da ruwaye",
"body": "Za a iya fadin wannan a matsayin aikatau. AT: \"ruwan ya zama warkakke koda yaushe\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "har wa yau, ... ya ce",
"body": "Ma'ana wannan shi ne abu da ya daɗe a yana yin da yke ciki har na tsawon wasu koƙuta. AT: \"ta wurin kalmar da Elisha ya faɗa, kuma ruwan za zauna mai kyau\" (Duba: figs_idiom)"
}
]