"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Ba su nemi mutanen da suka karɓi kuɗin kuma suka biya ma'aikatan don gyaran don yin\nlissafin kuɗin\" (Duba: figs_activepassive)"
"title": "kuɗin baiko na hadayar laifi da kuma na hadayar zunubi ba a kawo su zuwa cikin haikalin Yahweh ba",
"body": "An ɗauka cewa ba a yi amfani da wannan kuɗin don gyaran ba. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. A: \"Ba su yi amfani da kuɗin don\nhadaya ta laifi da hadayu na zunubi don biyan diyya don haikalin Ubangiji ba\" wannan ya nuna cewa ba ayi amfani da kudaden domin gyaregyare. ana iya furta wannan a cikin tsari mafi aiki. AT: basu yi amfani da kuɗin baiko na hadayar laifi da kuma na hadayar zunubi ba, domin gyare gyare a cikin haikali na Yahweh (Duba: figs_explicit and figs_activepassive)"