"body": "Yosiya zai umarci ma’aikatansa su yi waɗannan abubuwan. Wataƙila Hilkiya da firistocin da suka taimaka masa sun yi waɗannan abubuwan. AT: \"Ya umurce su su kawo ... kuma su ƙazantar ... Ya sa su lalace\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "\"mai mulkin garin mai suna Yoshuwa\" ko kuma \"shugaban birni mai suna Yoshuwa.\" Wannan wanin Yoshuwa daban ne daga Yoshuwa a littafin Tsohon Alkawari na Yoshuwa."