"body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Da Manasse ya umarci ma'aikatansa su yi masa ginin. AT: \"ya sake gina masujadai a ciki ... ya gina bagadai don Ba'al, ya yi sandan Ashtora\" ko \"ya sa ma'aikatansa su sake gina masujadai ... ya sa su gina wa bagadai don Ba'al, sun yi sandan Ashtora\" ( Duba: figs_metonymy)"