"body": "Anan \"junan su\" sun hada sojojin su. AT: \"Sai Amaziya ya aika da jakadu zuwa wurin Sarki Yehoash na Isra'ila, yana cewa, 'Ka zo nan ka bar\nsojojinmu da junanmu yaƙi.'\" (Duba: figs_synecdoche)"
"body": "Wannan hoton kalma ne da tatsuniya. Itatuwan sida ya yi girma kuma ƙaya ce babba da daraja. Jehoash ya kamanta kansa da itacen sida da Amaziya da ƙaho kuma ya gargaɗi Amaziya kada ya kai hari. Idan kuna da kwatankwacin wannan a cikin yaren ku, zaku iya amfani dashi. (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Yehoash yayi amfani da wannan tambayan domin ya gargadi Amaziya kada ya kawo mashi hari. AT: \" kada ka jawo wa kanka damuwa ka kuma sha wahala\"(Duba: figs_rquestion)"