ha_2ki_tn_l3/18/33.txt

14 lines
683 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ko akwai wani daga cikin allolin mutanen da ya ceto su daga hanun sarkin Asiriya?",
"body": "Yayi wannan tambayar domin girmamawa saboda sun san amsar. AT: \"Babu wani gumakan mutanen da ya ceci su ... Asiriya.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ina allolin Hamat da Arfad? ",
"body": "Yayi wannan tambayar domin girmamawa saboda sun san amsar. AT: \"Na halakar allolin Hamat da Arfad!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ta yaya Yahweh zai ceci Yerusalem daga ikona?",
"body": "Yayi wannan tambayar domin girmamawa saboda sun san amsar. AT: \"Babu wata hanyar da Yahweh zai iya ceton Yerusalem daga ƙarfi na.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]