2020-06-25 21:08:19 +00:00
[
{
2020-09-16 15:12:51 +00:00
"title": "ashe ba a rubuta su a cikin ayyukan sarakunan Isra'ila ba?",
2020-09-16 15:14:51 +00:00
"body": "Ana iya rubuta wannan tambaya a matsayin bayani. Duba yadda aka fassara wannan magana a cikin 2 Sarakuna 1:18. AT: \"An rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.\" (Duba: figs_rquestion)"
2020-06-25 21:08:19 +00:00
},
{
2020-06-25 21:10:19 +00:00
"title": "Yehu ya yi barci tare da ubanninsa, suka kuma bizne shi a Samariya",
2020-09-16 15:16:49 +00:00
"body": "Wannan yana nuna cewa Jehu ya mutu. Wannan yana magana akan binne shi inda aka binne kakanninsa kamar yana bacci tare da su. AT:\n\"Yehu ya mutu, suka binne shi a Samariya, inda suka binne kakanninsa\" wannan na nufin Yehu ya mutu. wannan na bayani ne da cewa an binne shi da kakaninsa. (Duba: figs_euphemism da figs_metaphor)"
2020-06-25 21:08:19 +00:00
},
{
2020-06-27 22:41:02 +00:00
"title": "Yehoahaz",
"body": "wannan sunnan mutum ne (dub: translate_names)"
2020-06-25 21:08:19 +00:00
},
2020-06-27 22:43:00 +00:00
{
"title": "Tsawon lokacin da Yehu ya yi mulkin Isra'ila a Samariya shi ne shekaru ashirin da takwas.",
2020-09-16 15:18:16 +00:00
"body": "\"Yehu ya yi sarautar Isra'ila a Samariya shekara ashirin da takwas\""
2020-06-27 22:43:00 +00:00
},
2020-06-25 21:08:19 +00:00
{
2020-06-27 22:45:00 +00:00
"title": "shekaru ashirin da takwas.",
2020-09-16 15:18:16 +00:00
"body": "\"shekaru 28\" (Duba: translate_numbers)"
2020-06-25 21:08:19 +00:00
}
]