ha_2ki_tn_l3/19/20.txt

18 lines
883 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Budurwan nan ɗiyar Sihiyona",
"body": " \"Budurwan nan ɗiyar \" misali ne na mutanen Yerusalem kamr budurwai kyawawa majiya karfi. AT: kyawawan mutanen Yerusalem \" kalman \" ɗiyar\" wasu marubatan littafi maitsarki na amfani da ita domin nuna halaye na wasu ɓirane (Duba: figs_metaphor da figs_personification)"
},
{
"title": "Budurwan nan ɗiyar Sihiyona ta rena ka tana kuma yi maka dariyar reni. Ɗiyar Yerusalem na girgiza maka kanta",
"body": "wadanan jumlolin sun da bada ma'ana daya (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Ɗiyar Yerusalem",
"body": "\"Ɗiyar\" kwatanci ne na na mutanen Yerusalem . AT: \" mutane mazaunan ɓirnin Yerusalem (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": " girgiza maka kanta.",
"body": "wannan misali ne da ke wakiltar Raina girman kai na Asiriyawa . AT: \" kunyatar da ku\"(Duba : figs_metaphor)"
}
]