"body": "Kalmomin \"layin aunawa\" da \"layin ma'aunin\" magana ne ga matsayin da Yahweh\nyake amfani da shi don yanke hukunci a kan mutane. AT: \"ku yi hukunci a kan Yerusalem ta hanyar da na yi amfani da ita lokacin da na\nyanke hukuncin Samariya da gidan Ahab\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Anan \"hannun\" abokan gaba suna nufin sarrafawan abokan gabansu \". Sarrafawa.\nAlternarin fassarar:\" bari abokan gabansu su ci su kuma su mallaki ƙasarsu \" bari maƙiyansu su halakar da su su kuma karbe ƙasar a hannunsu (Duba : figs_synecdoche)"