ha_2ki_tn_l3/02/13.txt

14 lines
565 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "'Ina Yahweh, Allah na Iliya?",
"body": "Elisha na tambaya ko Yahweh na tare da shi kamar yadda ya kasance da Iliya. AT: \"Yahweh, Allahn Iliya ko kana tare da ni?\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ya rabu biyu ta kowanne gefe sai Elisha ya ƙetare.",
"body": "Rafin ya rabu biyusain Elesha ya yi tafiya zuwa ɗaya gefen akan sandararriyar ƙasa, yadda ya yi lokacin da yana tare da Iliya. "
},
{
"title": " ta kowanne gefe",
"body": "\"a gefen dama da gefen hagu.\" wannan na nufin dama da hagu na inda Iliya ya buga ruwa."
}
]