"body": "wannan ba lailai 'ya'yan annabawa na cikinsu ba, amma, suma wata ƙungiyar annabawa ce.Duba yadda aka fassara shi a 2:3. AT: \"ƙungiyar mazaje annabawa\" (Duba: figs_idiom)"
"title": "Muddin Yahweh na raye, kai kuma kana raye, Ba zan rabu da kai ba",
"body": "\"Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye\"A nan Ilisha ya kwatanta cewa haƙiƙa Yahweh da Iliya na raye. lailai ne abinda yake cewa. Wanan wata hanya ce ta yi alkawarin rantsuwa. Duba yadda aka fassara shi a 2:1 AT: \"na rantse maka\" (Duba: simile)"