ha_2ki_tn_l3/14/26.txt

26 lines
894 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "cikin tsananin",
"body": "Wahala da ke da wuya ana maganarta kamar tana da dandano mai ɗaci. AT: \"yana da wuya\"(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "babu maceci don Isra'ila",
"body": "\"babu wanda zai ceci Isra'ila\""
},
{
"title": "ba zai shafe",
"body": "Ana hallakar da Isra'ila sarai kamar yadda Yahweh ya keɓe su da mayafi. AT: \" halaka su gaba ɗaya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "sunan Isra'ila",
"body": "Anan \"sunan Isra'ila\" yana wakiltar Isra'ila duka da mazaunanta. AT: \"jama'ar Isra'ila\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ya cece su ta hannun Yerobowam ɗan Yehoash.",
"body": " \"hannu\" a nan na nufin Iko. Yeroboha ya ci nasara a kan makiyan Isra'ila da taimakon sojojinsa. AT: ' ya yardar ma Yerobowam da sojojinsa su cecesu. (Duba: figs_metonymy da figs_synecdoche)"
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]