"body": "Bayani mai gamsarwa game da abin da sarki ya so su gani za a iya bayyana shi a sarari. AT: \"Ku je ku duba ku gani ko abin da waɗannan kutaren\nsuka faɗi gaskiya ne\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Wannan ƙari ne mai nuna cewa mazan sun ga waɗannan abubuwan sun watse a hanya yayin da suke tafiya. AT: \"tufafi da kayan aiki suna kan\nhanya\" (Duba: figs_hyperbole)"