ha_2ki_tn_l3/21/07.txt

18 lines
598 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhinmin bayani",
"body": "cigaba da labarin mulkin sarki Manassa"
},
{
"title": "da ya yi",
"body": "mai yiwuwa ba mannasse ne yayi aikin da kansa , barorinsa suka yi \" AT: \" Mannasssa ya dai dokaci barorinsa su yi\" (Duba : figs_metonymy)"
},
{
"title": "da zan sa sunana har abada",
"body": "in da na ke so mutane su yi mani sujada har abada (UDB) (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "fiye da al'umman da Yahweh ya hallakar a gaban mutanen Isra'ila",
"body": "\"al'umma\" a nan na nufin mutane da suka taba zamma a kasar k (Duba: figs_metonymy)"
}
]