"body": "Kalmar '''kai'' na wakiltar Hazayel kuma na nufin shi da sojojin da ke ƙarƙashin ikon sarkin. AT: \"zaka sa ya faru\" ko \"za sa sojojinka\" (Duba: figs_synecdoche)"
"body": "Kalmar \"ku\" tana wakiltar Hazayel amma a nan yana nufin sojojinsa ne ba ga Hazayel da kaina ba. AT: \"Sojojinka za ku kafa ... sojojinku za su\nkashe\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "\"murkushe 'yayansu.\" Wannan mummunan bayanin sojoji ne da ke kashe yara. Hakan yana nufin cewa za a kashe mutanen ne a cikin yaƙin. Takobin shi ne babban makamin da aka yi amfani da shi wajen yaƙi. Watau fassarar: \"kashe\nsamarinsu a yaƙi\" \"murƙushe 'yan ƙananansu.\" wannan rashin tausayi ne na sojoji kashe ƙananan yara. "
"body": "Wannan na nufin samarin za su mutu a yaƙi. Takobi shine makamin da aka fi amfani da shi ya yaƙi. AT: \" za ka kuma kashe samarinsu a yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)"