"body": "A cikin [2 Sarakuna 15:19] (../ 15 / 19.md) an kira wannan mutumin \"Pul.\" Duba yadda ka\nfassara sunan shi a [2 Sarakuna 15:29] (../ 15/ 29.md). (Duba:"
"body": "Kasancewa bawan da ɗa yana wakiltar miƙa wuya ga ikon wani. Maimaita fassarar: \"Zan\nyi maka biyayya kamar nima bawanka ne ko danka\" (Duba: [["
"body": "Sarakunan da suka kai harin Ahaz suna wakiltar sojojin waɗanda sarakunan suke yi wa\nAhaz da jama'arsa. Maimaita fassarar: \"waɗanda suka yi karo da ni da rundunarsu\" ko\n\"waɗanda sojojinsu suka yi karo da ni\" (Duba:"