"body": "Sarki ya yi wannan tambayar ne ya jaddada wa sarkin Aram roƙonsa abu ne da sarki ba zai iya ba. AT: \"Sarkin Aram ya yi tunani ni Allah ne, da ke da ikon rai da mutuwa! ya na so in warkar da wannan mutum daga kututtarsa, amma ba zan iya wannan ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Sarkin Isra'ila bai yarda roƙo warkar da Na'aman shine asalin dalilin wasiƙar. Ya na tunanin sarkin na neman faɗa ne. AT: \"yana neman hanyar da zai yi faɗa dani ne\" (Duba: figs_explicit)"