"body": "tufafin na nufin kayan na waje na annabi. alamace ta aikinsa. Lokacin da Elesha ya ɗauki kayan Iliya yana cewa yana ɗaukan gurbin Iliya na annabi. "
"body": "Elesha na tambaya ko Yahweh na tare da shi kamar yadda ya kasance da Iliya. AT: \"Yahweh, Allahn Iliya ko kana tare da ni?\" (Duba: figs_explicit)"