"body": "Hazayel na nufin kansa a matsayin bawan Elesha.Hazayel yayi amfani da tambayar ya jaddada bai taa tunanin zai iya aikata wannan bala'in da Elesha ya faɗa ba. za a iya rubuta wannan a matsayin bayani. AT: \"ba zan taɓa yin wannan babban abu!\" ko \"wanene ni, da zan yi wannnan abu?\" (Duba: figs_rquetion)"
"body": "Hazayel na magana da kansa. ya yi ƙaramin matsayinsa da rashin tasiri ya haɗa kansa da kare. A nan kara na wakliyat dabba marar muƙami. AT: \"bani da iko kamar kare\" (UDB) ko \"ba ni da iko kamar ƙaramin dabba\" (Duba: figs_metaphor)"