"body": "wannan ya nuna cewa ya gina wannan bagadi soboda mutane suka rika mika hadaya da bauta wa taurari. AT: \"Ya gina bagadi domin dukkan taurarin sammai a filayen ciki biyu da ke gidanYahweh. (Duba : figs_explicit)"
"body": "\"ana iya bayyana wannan a sarari , dalilin da yasa ɗansa ya wuche a cikin wuta , kuma da abin da ya faru bayan da yayi hakan. AT: \" Ya ƙona ɗansa a wuta a matsayin hadaya ga alolinsa(Duba: figs_explicit)"