ha_2ki_tn_l3/06/06.txt

18 lines
558 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Sai mutumin Allah yace",
"body": "\"sai Elesha, mutumin Allah, ya yi tambaya\""
},
{
"title": "Sai ya saro 'yar tsafga, ya jefa ta cikin ruwa, sai ta sa ƙarfen ya ɗago sama.",
"body": "Allah ya yi amfani da Elesha ya yi al'ajabi. Kan gatarin ya taso saman ruwan ya na lilo yadda 'ya'yan annabawan za su iya sa hannun su su ɗauka."
},
{
"title": "ya sa ƙarfen lilo saman ruwa",
"body": "\"ya sa ƙarfen na lilo saman ruwa\""
},
{
"title": "ƙarfen",
"body": "\"kan gatarin.\" kan gatarin anyi shi ne da ƙarfe."
}
]