ha_2ki_tn_l3/23/01.txt

18 lines
666 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "da dukkan mazaunan Yahuda da Yerusalem ",
"body": "Wannan janar ne. AT: \"da yawa wasu mutane\" wannan asalin ne (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "daga ƙanƙani zuwa babba",
"body": "Wannan magana kai ya hada da kowa a tsakanin. AT: \"daga ƙarami mai mahimmanci zuwa mafi mahimmanci\" (Duba: figs_merism)"
},
{
"title": "Sai ya karanta dukkan a kunnuwansu",
"body": "\"Sai sarkin ya karanta da murya saboda dukkan a kunnuwansu su ji\""
},
{
"title": " da aka samu ",
"body": "ana iya fassara wannan a cikin tsari mai aiki.AT: \" wanda Hilkiya ya samu\" duba (22:8) \"wanda suka samu\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]