"body": "Elesha ya yi amfani da tambayar ya nuna wa sarki ba sai ya yaga tufar sa ba. AT: \"ba wani dalilin bacin rai da yaga kayanka. (Duba: figs_rquestion)\""
"body": "wannan na nufin ba zai zama kuma mara tsarki ba. Mutumin da Allah ya ga mara tsarki a ruhaniya, abin ƙi ko ƙyama ay maganarsu kama kara tsarki a jiki. Allah ya na kallon mutum maim kuturta kamar mara tsarki. (Duba_ figs_metaphor)"