"title": "na kai duwatsu mafi tsawo, mafi tsawon tudddai ta Lebanan. Zan datse dogayen itatuwan sida da zaɓaɓɓun itatuwan Sifires a wurin. Zan shiga cikin manisancin kurminta, da dajinta da ya fi bada 'ya'ya",
"body": "Waɗannan alherin da Sennakerib ya yi kawai zai zama rundunar sojojinsa za su iya cika shi. Kalmar suna \"Na\" tana wakiltar shi da rundunarsa. (Duba: figs_synecdoche)"
"body": "Wannan abin alfahari ne da Sennakerib yana da sojoji da yawa har ƙafafunsu suka bushe ruwa sa’ad da suka haye wani kogi. Wannan ƙari ne don ƙarfafa yawan sojojin da yake da shi. AT: \"Kuma ta hanyar tafiya cikin rafin Masar, mun bushe su duka!\" (Duba: figs_hyperbole da figs_metaphor)"