"body": "kana iya fadin cewa Yehu ya fito ne daga haikali kafin yayi nagana da yan tsaro. AT: Ya fita daga haikalin Ba'al sai ya ce wa yan tsaro da hafsoshi. (Duba: figs_explicit)"
"body": "mazajen sun yi amfani da takobi suka kashe masu ibada ga Ba'al. wannan bayanin na magana ne akan takobinsu . AT: \"da takobinsu\" (UDB) (Duba: figs_synecdoche)"