"body": "Wani wanda yake azabtar da mutanen hudun ana magana dashi kamar azaba shine mutumin da ya kama su. AT: \"mutane za su yi mana horo\" ko \"wani zai yi mana horo\" (Duba: figs_metaphor da figs_personification)"
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"sai mutane suka ba da labari a cikin gidan sarki\" ko \"sannan mutane suka faɗa wa sarki da waɗanda ke cikin fadarsa\" (Duba: figs_activepassive)"