"body": "Marubucin yayi amfani da kalmar “duba” wajen jan kunne zuwa abin da ya biyo baya. Idan kana da hanyar yin hakan cikin yaren ku, zaku iya amfani dashi anan. "
"body": "Yehu kuwa yana zaune yana ɗaya daga cikin hafsoshin. Kuna iya gabatar da Yehu zuwa layin labarai anan idan wannan ya zama dole cikin yaren ku. AT: \"Yehu da wasu hafsoshin sojoji suna zaune tare\" (Duba: figs_explicit)"