ha_2ki_tn_l3/12/11.txt

30 lines
731 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "da aka tattaro",
"body": "\"kirga\""
},
{
"title": "daga hannun mutane",
"body": "Anan \"hannaye\" suna nufin mazan. AT: \"ga maza\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "masu kula da haikali",
"body": "\"wanda ya gyara haikalin\""
},
{
"title": "masu aikin katako ",
"body": "mutanen da suke yin kuma gyara abubuwan da aka yi da itace"
},
{
"title": "haka kuma masu sayo katakai da yankawa",
"body": "mutanen da suka gina tare da dutse"
},
{
"title": "da masu sassaƙa duwatsu",
"body": "mutanen da suka sare dutse cikin dai-dai gimra da sifa"
},
{
"title": "da kuma duk abin da ake bukatar a biya shi domin gyare gyare .",
"body": "\"biya duk gyaran da ake buƙata\""
}
]