"body": "Anan \"ruhun Iliya\" na nufin ikon sa na ruhaniya. Wannan ya yi maganar Elisha ya sami wannan iko na ruhaniya kamar wani abu ne da za'a iya ganinsa ya sauko masa. AT: \"Elisha ya sami iko na ruhaniya irin wanda Iliya yake dashi\" ko \"Ikon ruhaniya da Iliya yake da shin yanzu ya koma kan Elisha\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor) "
"body": "Waɗannan mutanen na nufin kansu da suka ce ce \"mazaje hamsin majiya ƙarfi.\" AT: \"Duba yanzu, mu mazaje ne majiya ƙarfi guda hamsin kuma mu naku ne. Ku bar mu muje\" (Duba: figs_explicit)"