[
{
"title": "komai zai yi dai-dai",
"body": "Matar ta faɗi wannan. ta sani zai zama matsala ga mai gidan ta in ya yi yadda ta roƙa. AT: \"komai zai yi dai-dai in ka yi abinda na roƙa\" (Duba: figs_explicit)"
},
"title": "Sai ta ɗaura wa jaki sirdi ",
"body": "Matar ba ita tasa sirdin a jakin ba, bayinta suka sa mata. AT: \"ta sa bayinta suka sa mata sirdi a jaki\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]