"body": "Ataliya bata kashe su da kanta ba, AT: \" ta dokaci barorinta da suka dukkan 'ya'yan gidan Ahaziya wanda na iya zama sarki. (Duba: figs_explicit)"
"title": "ta ɗauki Yo'ash ɗan Ahaziya ta ɓoye shi daga cikin 'ya'yan sarki waɗanda aka kashe, tare da mai renonsa; ta sa su a ɗakin kwana. Suka ɓoye shi domin kada Ataliya ta gan shi ta kashe shi.",