"body": "wannan hotone na kalma da kuma karin magana. itachen sida babba ne ,Yar ƙaya wani karamin abu ne. Yehoash ya kwatanta kansa da itachen sida Amaziya kuma da yar kaya (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Yehoash yayi amfani da wannan tambayan domin ya gargadi Amaziya kada ya kawo mashi hari. AT: \" kada ka jawo wa kanka damuwa ka kuma sha wahala\"(Duba: figs_rquestion)"