"body": "Abin da ya sa Ishaya ya yi magana za a iya bayyana a sarari. AT: \"Saboda haka, saboda Ishaya ya san Hezekiya ya kasance wauta ne ya nuna wa mutanen duka abubuwansa masu tamani, sai Ishaya ya ce masa\" dalilin da ya sa Ishaya yayi magana ana iya fadin sa a sarari. AT: \" saboda Ishaya ya sansance cewa Hezekiya yayi wauta ta wurin nuna wa mazajen kayaykinsa masu daraja , Ishaya ya ce masa (Duba: figs_explicit)"