"body": "Anan “zuciyar” mutum tana nufin amincin su. Idan amincin mutum yana tare da wani, wannan yana nuna cewa suna da aminci ga mutumin. AT: \"Shin za ku kasance da aminci a gare ni, kamar yadda zan kasance amintacce a gare ku? ... 'Zan yi.'\" (Duba: figs_metonymy da figs_idiom)"
"body": "\" idan haka ne ka bani hannunka \". koidan haka, bari gaisa \" a al'adu daban gaisuwa ta wurin shan hannu na nufin yarjajeniya.(Duba: translate_symaction)"