"body": "Wannan kalmar ana amfani da ita anan don alamar hutu a cikin babban\nlabarin. Anan marubucin ya fara ba da sabon ɓangaren labarin. Wannan kalmar za a iya amfani da ita a kawo tsaiko a magana akan labari. A nan rubucin ya fara faɗin sabon labari."