ha_2ki_tn_l3/20/16.txt

18 lines
692 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Sai Ishaya ya cewa Hezekiya",
"body": "Abin da ya sa Ishaya ya yi magana za a iya bayyana a sarari. AT: \"Saboda haka, Ishaya ya san Hezekiya ya kasance wauta ne ya nuna wa mutanen duka abubuwansa masu tamani, sai Ishaya ya ce masa\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Maganar Yahweh",
"body": "\"saƙon Yahweh\""
},
{
"title": "Duba, ranakun na kusatowa da ",
"body": "\"Ku saurare ni, wata rana wani lokaci zai zo\" An yi amfani da \"duba\" don jan hankalin abin da Ishaya yake shirin gaya wa Hezekiya. "
},
{
"title": "ranakun na",
"body": "\"Kwanaki\" yana magana na nufin ga komawa zuwa lokacin da ba a bayyana ba. (Duba: figs_synecdoche)"
}
]