"body": "\"Kalma \"maganar\" tana wakiltar saƙon da Yahweh ya saukar wa Ishaya. Wannan ita ce\nhanyar gama gari, karin magana. AT: \"Yahweh ya\nfaɗi maganarsa\" (Duba: figs_metonymy da figs_idiom)"
"body": "\"kwana biyu daga yanzu\". Ranar da Ishaya ya faɗi wannan ita ce ranar farko, don haka “rana ta uku” zata zama dai-dai da “kwana biyu daga yanzu.” "