"body": "A nan kalmar \"awo\" an fassara ''seah'' wanda shi ne ma'aunin ya kusan lita 7. AT: ''14litar sha'ir ... lita 7 na garin alkama'' (Duba: translate_bvolume)"
"body": "Yahweh ya sa ruwa sama mai yawa domin shuki ya yi girma ana maganaarsa kamar Yahweh zai buɗe sakatar sama ruwan ya fito ta cikinsa. Duba yadda aka fassara shi a 7:1. AT: \"ko da Yahweh zai sa ruwan sama mai yawa ya sauko daga sama\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Shugaban ya yi wannan tambayar ya bayyana rashin yardarsa. Wannan za a iya bayyana shi a matsayin bayani. Duba yadda ka fassara shi a 7:1. AT: \"wannan ba zai taɓa faruwa ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Maganar \"da idanunka\" na nanata cewa shugaban zai ga abinda Elesha ya faɗa. Duba yadda ka fassara a 7:1. AT: \"kai da kanka zaka ga wannan abubuwan na faruwa\" (Duba: figs_synecdoche)"