"body": "Anan “idanu” suna wakiltar tunanin Yahweh ne ko abin da ya yi la’akari da wani abu. AT: \"Ya aikata abin da Yahweh ya ga ya yi dai-dai ne\" ko kuma \"Ya aikata abin da yake dai-dai bisa ga Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "\"Ya bi duk al'amuran da kakanninsa Dauda ya yi\" Aikin Yosiya kamar yadda ya yi an ambaci kamar yana tafiya a kan hanya guda ko kuma kamar yadda Dauda ya yi. AT: \"Ya yi rayuwar da kakannin Dauda ya yi\" ko kuma \"Ya bi gurbin Dauda wanda ya kasance\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Yin biyayya ga Yahweh cikakke ana maganarsa kamar mutum yana kan madaidaiciyar hanya kuma bai juyo ba. AT: \"bai yi wani abu da zai ɓata wa Yahweh rai\" ko kuma \"ya yi biyayya da dukan dokokin Yahweh” (Duba: figs_metaphor)"